💺KHUDUBAR JUMA’AH
Date: 24/12/2021
18/Jimada Ula/1443

Topic: Kan Zubar da Jini amuslunci

HUDUBA No: 2a series,

Yau Na‘ibin Chief Imam HARAKATUMASJID Sheikh Zubairu Saleh ya gabatar Da Hudubar

Allah taa’lah ya haramta zubar da jini amuslunci al’qur’an da yawa sun hana zubar da jini haka hadisai da dama annabi a hajin ban kwana ya hana zubar da jini Allah ya taa’lah ya Yi tanadin azabah a kan Wanda ya Yi kisan kai Nigeria mun cikin Wanan balai’n balle arewa Allah ya ba mu zaman lafiyai a Nigeria da arewa.

Allah muke roko dayasa mu rabauta da aikata aiyukan na Kwarai, kuma ya Karemu daga Masifu da fitintinun Karshen Zamani, Amin

Listen to audio version here


0 Comments

Leave a Reply

Avatar placeholder

Your email address will not be published. Required fields are marked *